IQNA

Gudanar Da Baje Koli Kan Addini A Italiya

Bangaren fasaha:Fim din Allah Na Gani Da Rida Jamali ya shirya da gabatar da wannan a baje kolin addini a Italiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna bayan nakaltowa daga majiyar labarai ta hauzar fasaha ta watsa rahoton cewa; fim Allan na gani da Rida Jamali mutuman ardabili ya shirya ya samu kyautar gajeriyar fim a wannan kasuwar baje kolin fim din addini a kasar Italiya. Shi ma Ahmad Shadi mai kula da sauti ,da Said Alayi mai bada umarni da Suleiman Abasi mai dokan hoto da rida Jamali da Ahnad Isma'ili suna daga cikin wadanda aka jinjinawa.

487747