Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; daga farkon wannan shekara ya zuwa yanzu hubbarin Imam Rida Ya samu kyautukan rubutattun kur'anai na Hannu guda 28.Muhammad Rida Fadil Hashimi shugaban da ke kula da rubuce-rubuce a hubbarin ne ya bayyana haka kuma wasu daga cikin kur'anan suna kumshi abubuwan fasaha da nuna kwarewa.
487658