Bangaren kasa da kasa: an wallafa da watsa sabon fitowar mujallar bincike kan kur'ani a birnin Madina.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar kasar Saudiya Alwatan ta watsa labarin cewa sabon bugo na wannan mujalla da ke bayani da bincike kan kur'ani a birnin Madina ta fito kuma mu'assisar sarki Fahad ce take daukan dawainiyar bugawa da wallafa wannan mujalla da ta kumshi ilimi da bincike kan Kur'ani da makaloli iri-iri kan kur'ani.
488387