IQNA

An Fara Gudanar Da Gasar Kur'ani Ta Kasashen Tekun Fasha

14:54 - November 08, 2009
Lambar Labari: 1846322
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.
Kamfanin dillancin labaran iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Oman cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.488736


captcha