IQNA

Matsayin Musulunci Dangane Da Adalci A Rayuwar Zamantakewa

14:52 - November 08, 2009
Lambar Labari: 1846338
Bangaren kasa da kasa; An saka wani matanin makaloli na Imam Musa Sadr dangane da matsayin musulunci kan adalci a cikin harkokin rayuwa ta zamantakewa da kuma harkoki na tattalin arziki.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga cibiyar kula da harkokin al'adu da bincike ta Imam Musa sadr cewa; An saka wani matanin makaloli na Imam Musa Sadr dangane da matsayin musulunci kan adalci a cikin harkokin rayuwa ta zamantakewa da kuma harkoki na tattalin arziki. Bayanin ya ci gaba da cewa a cikin wannan makala Imam Musa Sadr ya yi bayani dalla-dalla kan matsayin musulunci da mahangarsa kan wadannan muhimman batutuwa biyu. 489041
captcha