IQNA

Sabon Bugo na Arij Kur'ani A Koweiti Ya fito

10:53 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846640
Bangaren ilimi da tunani:Mujallar Ariji Kur'an ta fito a bugonta na ashirin da takwas.
Daga kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Mujallar Ariji Kur'an ta fito a bugonta na ashirin da takwas.Kuma wannan it ace fitowarta ta musamman a cikin watan Zilgida da kuma batutuwan da ke cikin wannan mujalla sun shafi al'kur'ani da duk wani labari da ke da dangantaka da shi. Har ila yau duk wata kissa da labarai da tattaunawa dam asana kur'ani,kur'ani a cikin maganganun Ahlul Baiti (AS) Istifta'at kur'ani,Gasar Ku'ani da dai duk wani abu day a shafi kur'ani.


489469
captcha