Bangaren fasaha da ilimi:Ofishin da ke kula da al'adun Iran a kasar Serilanka ne a lokacin wata ganawa da ma'aiaktar ilimi a wannan kasa suka cimma matsa guda ta koyar da wasu abubuwa da suka shafi juyin juya halin Musulunci a Iran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'anni a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Said Mahmud Rida Martandi mai kula da ofishin yada al'adun iran a wannan kasar ta Serilanka a lokacin wata ganawa da Susil Parima ma'aikatar ilimi a wannan kasa suka cimma matsaya guda ta koyar da wasu abubuwa da suka shafi juyin juya halin Musulunci a Iran. A wajen wannan ganawa ofishin kula da al'adu na Iran ya yi bayani kan al'adu dfa tarihin kasar Iran da kuma dadedden tarihinta da rawar da ta taka a duniya a wannan fage.
489504