Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa kan Falsafar Musulunci da kalubale a duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne bayan ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a da na watsa labarai na hukumar al'du a Iran ta watsa rahoton cewa; wannan kasuwar baje koli ta kasa da kasa kan falsafar Musulunci da kalubanlan da ke fuskantar duniya a yau za a samu halartar Mahdi Mustaphawi mai bawa shugaban kasar Iran shawara kan harkokin al'adu kuma shugaban hukumar al'adu ta Iran har ila yau za a samu halartar wasu muhimman mutane a bangaren ili su arba'I daga kasashen Nigeria/Japon,Andonoziya,Tajikistan,Kazakistan,Bangiladesh,Amerika,Turkiya,Labanon.Pakistan da Jamus.
489568