Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Trend News ta watsa labarin cewa; Rawul Ainul Dine shugaban komitin masu fitar da fatawowi a kasar Rasha a lokacin taron kasa da kasa na tattaunawa tsakanin addinai a balko ya bayyana cewa: shugaban komitin masu fitar da fatawowi a kasar Rasha y ace wajibi ne a kara kokarin da shugabannin addini ke yi a Kafkaz na kawar da duk wani rikici na addini da na kabilanci.
489521