IQNA

Tarukan Kara Wa Juna Ilimi Kan Haji Na Taimaka Wa Maniyyata

11:48 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846709
Bangaren kasa da kasa; Tarukan da ake gudanarwa domin kara wa juna sani kan ayyukan haji na da matukar tasiri wajen wayar da kan maniyyata, tare da sanin yadda ya kamata su gudanar da ayyukansu.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; Daya daga makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar Tarik Abdulbasit ya bayayna cewa; Tarukan da ake gudanarwa domin kara wa juna sani kan ayyukan haji na da matukar tasiri wajen wayar da kan maniyyata, tare da sanin yadda ya kamata su gudanar da ayyukansu. Bayanin ya ci gaba da cewa malamain ya yi kira da a ci agba da gudanar da tarukan kamar yadda aka fara. 488880
captcha