IQNA

11:49 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846713

An Saka Hotunan Wasu Fallayen Kur'ani Da Dadaddin Littafai a Internet

Bangaren kasa da kasa; An saka wasu hotuna na wani dadadden kur'ani mai tsarki da kuma littafan addinin muslunci dadaddu, domin bayyana tarihin rubuce-rubucen musulunci.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na WTOP cewa; An saka wasu hotuna na wani dadadden kur'ani mai tsarki da kuma littafan addinin muslunci dadaddu, domin bayyana tarihin rubuce-rubucen musulunci. An saka wasu hotuna na wani dadadden kur'ani mai tsarki da kuma littafan addinin muslunci dadaddu, domin bayyana tarihin rubuce-rubucen musulunci. 489357
captcha