IQNA

Za A Sake Duba Fassarar Kur'ani Mai Tsarki Da Harshe Koriya

11:49 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846716
Bangaren kasa da kasa; Za a sake gudanar da bita kan fassarar kur'ani maid a aka rubuta a cikin harshen koriya, kasantuwar tarjamar ita kadai ce kuma ta jima.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran almuslim cewa; Za a sake gudanar da bita kan fassarar kur'ani maid a aka rubuta a cikin harshen koriya, kasantuwar tarjamar ita kadai ce kuma ta jima.
Za a sake gudanar da bita kan fassarar kur'ani maid a aka rubuta a cikin harshen koriya, kasantuwar tarjamar ita kadai ce kuma ta jima. 489513
captcha