IQNA

Ayyukan Cibiyoyin Kur'ani A Kuwait Ne Su Kare Koyarwarsa

11:49 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846718
Bangaren kasa da kasa; Ayyukan da suka rataya kan dukkanin cibiyoyin kur'ani da na musulunci a kasar Kuwait su mayar da hankali wajen yada koyarwa irin ta kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar kasar Kuwait cewa; a wata zantawa da ta hada manema labarai da daya daga cikin shugabannin cibiyoyin bincike kan harkokin musulunci Muhsen Zafairi cewa; Ayyukan da suka rataya kan dukkanin cibiyoyin kur'ani da na musulunci a kasar Kuwait su mayar da hankali wajen yada koyarwa irin ta kur'ani mai tsarki.484910
captcha