Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran bernama cewa; a cikin wani bayani da babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi ya bayayna cewa; Amincewa da addinin musulunci a hukumance a kasashen nahiyar turai na bukatar namijin kokai daga cibiyoyin musulmi.489473