Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran islam-comferentie cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan mahangar da ake da ita ta bai daya kan makomar muslunci da musulmi a nahiyar turai, wanda za a gudanar a birnin Bruccel fadar mulkin kasar Belgium. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai tabo yadda hakkokin musulmi suke saraya mafi yawan kasashen yammacin turai. 490057