Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran emdya cewa; An bude wata babbar cibiya ta koyar da karatun kur'ani mai tsarki a birnin Solhan na lardin Bingol a kasar Turkiya. Bayanin ay ci gaba da cewa taron bude cibiyar ya samu halartar gwamnan lardin Bingol. An bude wata babbar cibiya ta koyar da karatun kur'ani mai tsarki a birnin Solhan na lardin Bingol a kasar Turkiya. 490100