IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Shirin Bayar Da Horo Ga Matasa A Burnai

14:58 - November 10, 2009
Lambar Labari: 1847409
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin addinin musulunci a kasar Burnai, wanda kuma wannan shiri ya kebanci matasa ne.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Burnai cewa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin addinin musulunci a kasar Burnai, wanda kuma wannan shiri ya kebanci matasa ne.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin shirye-shiryen da cibiyoyin mulunci a kasar ke gudanarwa a kowace shekara. 490020



captcha