IQNA

14:57 - November 10, 2009
Lambar Labari: 1847413

Za A Gudanar Da Tarukan Tunawa Da Shahadar Imam Taqi (AS) A Amurka

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wasu taruka na tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Muhammad Taqi Jawad (AS) a cibiyar musulmi da ke birnin Texas na kasar Amurka.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet IEC-Houston cewa; Za a gudanar da wasu taruka na tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Muhammad Taqi Jawad (AS) a cibiyar musulmi da ke birnin Texas na kasar Amurka.
Bayanin ya ci gaba dacewa; Za a gudanar da wasu taruka na tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Muhammad Taqi Jawad (AS) a cibiyar musulmi da ke birnin Texas na kasar Amurka. 490228
captcha