Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarannsa na kasar Labanan cewa; An buga wani littafi day a yi dogon bahasi kan littafin Imam Khomeini (RA) na jagorancin malami a cikin mujalladi biyu a birnin Beirut na kasar Labanon.
Bayanin ya ci gaba da cewa littafin ya mayar da hankali ne wajen bahasi kan mahangar Imam dangane da irin muhimmancin da ke tattare da saka malamai a gaba wajen jagorancin al'ummar musulmi. 490147