Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; Cibiyar da ke kula da harkokin bincike kan ilimin taurari a kasar hadaddiyar daular larabawa cewa, ranar 6 ga watan Azar mai kamawa ne za a gudanar da bukukuwan salla babba. Cibiyar da ke kula da harkokin bincike kan ilimin taurari a kasar hadaddiyar daular larabawa cewa, ranar 6 ga watan Azar mai kamawa ne za a gudanar da bukukuwan salla babba.491322