Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da yanzu haka da ke tare da mahajjata a kasa mai tsarki cewa; Kimanin masu ziyara daga cikin mahajjata dubu 500 ne suka isa birnin Madina mai alfarma, domin ziyartar manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka. Kimanin masu ziyara daga cikin mahajjata dubu 500 ne suka isa birnin Madina mai alfarma, domin ziyartar manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka. 491466