IQNA

Kur'ani Ya Jaddada Wajabcin Yin Tunani A Cikin Dukkanin Lamurra

16:43 - November 14, 2009
Lambar Labari: 1848904
Bangaren kasa da kasa; Kur'ani mai tsarki ya jadda wajabcin yin tunani a cikin dukkanin lamurra da suka hada da yanayin rayuwa da kuma abubuwan da suke kewaye da rayuwar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Daya daga cikin manyan malaman falsafa na kasar India Latif Hossein ya bayyana cewa; Kur'ani mai tsarki ya jadda wajabcin yin tunani a cikin dukkanin lamurra da suka hada da yanayin rayuwa da kuma abubuwan da suke kewaye da rayuwar. Kur'ani mai tsarki ya jadda wajabcin yin tunani a cikin dukkanin lamurra da suka hada da yanayin rayuwa da kuma abubuwan da suke kewaye da rayuwar. 492231






captcha