IQNA

Za a Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Kossovo

16:42 - November 14, 2009
Lambar Labari: 1848905
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a Kossovo, wadda it ace ta farko irint a da za a gudanar da a yankin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kamfanin dillancin labaran World Bulletin cewa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a Kossovo, wadda it ace ta farko irint a da za a gudanar da a yankin. Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a Kossovo, wadda it ace ta farko irint a da za a gudanar da a yankin. 492244


captcha