Bangaren fasaha da al'adu: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a karkizistan yaka kaddamar da makon fim na Iran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ne ta watsa rahoton cewa; shugaban da ke kula ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Karkisiztan Muhammad Huseini Abidini ya wata ganawa da Fadil Uf shugaban cibiyar yada al'adu a kasar Kakistan sun tattaunawa da shi kan yadda za a gudanar da wannan makon fim da yadda za a baje kolin fina-finai na Iran .
492593