Bangaren adabi :babban shugaban da ke kula da ofshin nazari da shirye-shirye na al'adu a ma'aikatar aldun Iran ta bayyana cewa; za a gudanar da wannan baje koli n amawaka ta kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na babban ofishin da ke kula da harkokin al'adu a ma'aiaktar al'adu ta watsa rahoton cewa:Mustafi Umidi babban darekta a ofishin ya bayyana cewa tabbas za a gudanar da wannan baje koli kuma da dama daga cikin mawaka daga kasashen duniya da kuma musamman mawaka na cikin gida a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran za su halarci wajen wannan gasar wakoki ta kasa da kasa da za a gudanar a nan Tehran.
492546