Banagren al'adu da fasaha; an tarjama wasu littafe na shahid Mutahhari a cikin harshen rasanci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: littafan shahid Mutahhari da suka kumci shafuka 165 da dubu daya da dari biyar ne aka fassara da kuma watsa a cikin harshen rasanci.Wannan aiki na nuni da yadda har yanzu ake cimma moriyar aikin wannan bawon Allah da kuma yadda yake ci gaba da taimakawa bangaren al'adu da bincike da kuma nazarce-nazarce ta fuskar ilimi.
492143