IQNA

Zaman gasar Karatun Kur'ani Da Tajwidi Ta Kasar Kuwait

19:26 - November 15, 2009
Lambar Labari: 1849494
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.
Kamfanin dillancin labaran iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Oman cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman. 492365

captcha