Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar cewa; An girmama dukkanin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Qatar da suka halarci gasar daga cikin sojoji da jami'an tsaro. An girmama dukkanin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Qatar da suka halarci gasar daga cikin sojoji da jami'an tsaro. 492476