Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; Za a kafa wata cibiyar bayar da fatawoin musulunci ga mata a kasar Haddadiyar daular larabawa, da za ta bayar da batawa ga mata na cikin kasar da ma wadanda suke wajen kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa shugaban cibiyar kula da ayyukan alhari na birnin dubai shi ne zai jagoranci shirin kafa wannan cibiya.492576