IQNA

19:28 - November 15, 2009
Lambar Labari: 1849499

An Bukaci Da A Gurfanar Da Jami'an Isra'ila Domin Hukunta Su

Bangaren siyasa da zamantakewa; An bukaci da a gurfanar da manyan jami'an haramtacciyar kasar Isra'ika kan laifukan yakin da suka tafka kan al'ummar Gaza, a wani zaman kwamitin kasashen larabawa Demuscus.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Syria cewa; An bukaci da a gurfanar da manyan jami'an haramtacciyar kasar Isra'ika kan laifukan yakin da suka tafka kan al'ummar Gaza, a wani zaman kwamitin kasashen larabawa Demuscus. An bukaci da a gurfanar da manyan jami'an haramtacciyar kasar Isra'ika kan laifukan yakin da suka tafka kan al'ummar Gaza, a wani zaman kwamitin kasashen larabawa Demuscus. 492671

captcha