IQNA

Manema Labarai Daga Kasar Jordan Sun Kama Hanyar Kasa Mai Tsarki

Bangaren al'adu da fasaha; Wasu daga cikin manema labarai daga kasar Jordan sun kama hanya zuwa kasa mai tsarki, inda suka isa birnin Madina.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Jordan cewa; Wasu daga cikin manema labarai daga kasar Jordan sun kama hanya zuwa kasa mai tsarki, inda suka isa birnin Madina. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka dai miliyoyin mutane musulmi ne daga ko'ina cikin fadin duniya da nufin gudanar da ayyukan haji na bana. 492591