IQNA

Wakilai 250 Ne Suka Yi Allah Wadai Da Kisan Kiyashin Da Aka Yi Wa Musulmai A Yaman

16:53 - November 16, 2009
Lambar Labari: 1850057
Bangaren siyasa : Wakilai 250 ne na majalisar shawara ta Musulunci a Iran sun ki Allah wadai da kisan kiyashin da aka yi wa musulmi a kasar Yaman.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; matanin wannan bayani na Allah wadai da tofin Allah tsine da wakilan majalisar shawarar Musulunci ta Iran suka yi kan kisan kiyashi da aka yi wa musulmi a kasar Yaman ya yi matukar nuna takaici da yadda gwamnatoci da mahukumanta a wasu kasashen musulmi ke daukan mataki na rashin tausayi da dabbanci dab a shi da banbanci da irin wanda makiya musamman haramtaciyar kasar Isra'ila ke dauka kan musulmi a yankin Gaza na killace su da yi masu kisan kiyashi .Sun kuma yi kira da a dauki matakin kawo karshen wannan matsala cikin gaggauwa.

493288

captcha