IQNA

An Fara Raba Wasu Fina-Finai Kan Aikin Hajji A Birnin Madina

13:02 - November 17, 2009
Lambar Labari: 1850456
Bangaren kasa da kasa; An fara raba wasu fina-finai da ke koyar da yadda ake gudanar da ayyukan hajji a birnin Madina ma alfarma, da nufin kara wa maniyyata masaniya kan wannan muhimmin aiki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Saudiyya cewa; An fara raba wasu fina-finai da ke koyar da yadda ake gudanar da ayyukan hajji a birnin Madina ma alfarma, da nufin kara wa maniyyata masaniya kan wannan muhimmin aiki. An fara raba wasu fina-finai da ke koyar da yadda ake gudanar da ayyukan hajji a birnin Madina ma alfarma, da nufin kara wa maniyyata masaniya kan wannan muhimmin aiki. 493891


captcha