IQNA

Majalisar Kasar Chek Ta Hana Nuna Fim Din yamar Musulunci

16:14 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852674
Bangaren kasa da kasa; Majalisar dattijan kasar Chek ta hana nuna fim din nan na nuna kyama ga addinin muslunci, tare da hana mutumin nan dan kasar Holland mai tsananin gaba da addinin Musulunci gabatar da jawabi a gaban majalisar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin kamfanin dillancin labaran etaiwannews cewa; Majalisar dattijan kasar Chek ta hana nuna fim din nan na nuna kyama ga addinin muslunci, tare da hana mutumin nan dan kasar Holland mai tsananin gaba da addinin Musulunci gabatar da jawabi a gaban majalisar. Bayanin ya ci gaba da cewa matakan da 'yan majalisar suka dauka sun biyo bayan kiraye-kirayen da kungiyoyin muslumi da na masu kare hakkokin dan adam suka yin e. 496467


captcha