IQNA

Za A Gudanar Da Wata Gasar Rubutun Kur'ani A India

17:00 - November 23, 2009
Lambar Labari: 1853222
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasar rubutun kur'ani mia tsarki a wasu jahohi na kasar India, da za ta samu halartar wasu daga cikin marubuta kur'ani daga sassa daban-daban na kasashen duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na twocircle.net cewa; Za a gudanar da wata gasar rubutun kur'ani mia tsarki a wasu jahohi na kasar India, da za ta samu halartar wasu daga cikin marubuta kur'ani daga sassa daban-daban na kasashen duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da wannan gasar net un kwanaki biyu da suka gabata, kuma daga karshe za a zabi wadanda suka fi kyautata rubutun kur'ani mai tsarki domin ba su kyaututtuka na musamman.. 497142


captcha