Bangaren kasa da kasa; Musulmin Taiwan na bukatar gidajen radiyo da talabijin na Musulunci domin gudanar da aharkokinsu na muslunci, musamman ma lamurra da suka shafi ilmantarwa da kuma rayuwar zamantakewa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na Almuslim cewa; Musulmin Taiwan na bukatar gidajen radiyo da talabijin na Musulunci domin gudanar da aharkokinsu na muslunci, musamman ma lamurra da suka shafi ilmantarwa da kuma rayuwar zamantakewa. Musulmin Taiwan na bukatar gidajen radiyo da talabijin na Musulunci domin gudanar da aharkokinsu na muslunci, musamman ma lamurra da suka shafi ilmantarwa da kuma rayuwar zamantakewa.497036