IQNA

Nasarar Juyin Juya halin muslunci A Iran Amfanin 'Yan Shi'ar Duniya Ne

10:41 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854334
Bangaren kasa da kasa; Samun nasar juyin juya halin Musulunci a Iran ya zama wata babbar nasara ta dukkanin musulmi musamman ma mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke kasa mai tsarki cewa; Daya daga cikin malaman mabiya mazhabar shi'a na Saudiyya ya bayyana cewa; Samun nasar juyin juya halin Musulunci a Iran ya zama wata babbar nasara ta dukkanin musulmi musamman ma mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Samun nasar juyin juya halin Musulunci a Iran ya zama wata babbar nasara ta dukkanin musulmi musamman ma mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. 498498


captcha