IQNA

An Kammala Taron Kara Wa Juna Sani Kan Ayyukan Hajji A Makka

14:44 - November 26, 2009
Lambar Labari: 1854367
Bangaren kasa sa kasa; An kammala taron karawa juna ilimi da aka gudanar a birnin makka da ake kasa mai tsarki, wanda ya samu halartar masana daga kasashen musulmi karkashin shirin kungiyar hadin kan kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kammala taron karawa juna ilimi da aka gudanar a birnin makka da ake kasa mai tsarki, wanda ya samu halartar masana daga kasashen musulmi karkashin shirin kungiyar hadin kan kasashen musulmi. An kammala taron karawa juna ilimi da aka gudanar a birnin makka da ake kasa mai tsarki, wanda ya samu halartar masana daga kasashen musulmi karkashin shirin kungiyar hadin kan kasashen musulmi. 498301

captcha