IQNA

An Fitar da Wani faifan Na'ura Mai Kwakwalwa Na Ilmin Ahlul bait

Bangaren internet; Cibiyar kula da ayyukan yada ilmomin ahlul bait ta duniya ta sanar da fitar da wani shirin na kwamfuta da ke dauke da ilmomin ahlul bait a cikin harshen larabci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarnsa na birnin Qom cewa; Cibiyar kula da ayyukan yada ilmomin ahlul bait ta duniya ta sanar da fitar da wani shirin na kwamfuta da ke dauke da ilmomin ahlul bait a cikin harshen larabci. Cibiyar kula da ayyukan yada ilmomin ahlul bait ta duniya ta sanar da fitar da wani shirin na kwamfuta da ke dauke da ilmomin ahlul bait a cikin harshen larabci. 500255