IQNA

Shirun Musulmi Kan Kisan 'Yan Shi'a A Yeman Na Tattare Da Takaici

12:50 - November 30, 2009
Lambar Labari: 1855409
Bangaren siyasa; Shirun da kasashen musulmi suka yi dangane da kisan kiyashin da ake yi wa mabiya mazhabar shi'a a kasar Yeman babban abin takaici da sosa rai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a cikin wani bayani day a gabatar tsohon shugaban majalisar dokokin Iran Haddad Adil ya bayyana cewa; Shirun da kasashen musulmi suka yi dangane da kisan kiyashin da ake yi wa mabiya mazhabar shi'a a kasar Yeman babban abin takaici da sosa rai.
Shirun da kasashen musulmi suka yi dangane da kisan kiyashin da ake yi wa mabiya mazhabar shi'a a kasar Yeman babban abin takaici da sosa rai. 501509

captcha