IQNA

An Gabatar Da Wani shiri Na Ayyukan Banki A Musulunci A Beirut

Bangaren fikira da ilimi; An gudanar da wani shirin bayar da horo kan ayyukan banki a mahanga ta addinin muslunci wanda aka gudanar a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin tattalin arziki ta kasashen musulmi cewa; An gudanar da wani shirin bayar da horo kan ayyukan banki a mahanga ta addinin muslunci wanda aka gudanar a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanan. An gudanar da wani shirin bayar da horo kan ayyukan banki a mahanga ta addinin muslunci wanda aka gudanar a birnin Beirut fadar mulkin kasar Labanan. 501400