IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman taro KanMatsayin Mace A Musulunci A Qatar

Bangaren al'du da fasaha; Za a gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan matsayin mace a mahangar addinin Musulunci, wanda za a gudanar a kasar Qatar nan ba da jimawa ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan matsayin mace a mahangar addinin Musulunci, wanda za a gudanar a kasar Qatar nan ba da jimawa ba. Za a gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan matsayin mace a mahangar addinin Musulunci, wanda za a gudanar a kasar Qatar nan ba da jimawa ba. 503362