Bangaren al'adu da fasaha; An tarjama wani littafi zuwa harshen Rashanci da ke magana kan ma'anonin kur'ani mai tsarki, wanda ke kara tunatar da mai karatu kan ma'anar kalma da kuma manonin jumlolinsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakato daga bangaren kula da harkokin a'adu cewa; An tarjama wani littafi zuwa harshen Rashanci da ke magana kan ma'anonin kur'ani mai tsarki, wanda ke kara tunatar da mai karatu kan ma'anar kalma da kuma manonin jumlolinsa. An tarjama wani littafi zuwa harshen Rashanci da ke magana kan ma'anonin kur'ani mai tsarki, wanda ke kara tunatar da mai karatu kan ma'anar kalma da kuma manonin jumlolinsa. 503189