IQNA

An Gudanar Da Tarukan Kara Wa Juna Sani Na Jami'ar Al-Mostafa

Bangaren rahoto; An kammala wani zaman taro na kara wa juna ilimi da jami'ar Al-mostafa ta shirya gudanarwa a babban dakin taronta da ke cikin birnin Qom, da ya samu halartar masana daga sassa daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Qom cewa; An kammala wani zaman taro na kara wa juna ilimi da jami'ar Al-mostafa ta shirya gudanarwa a babban dakin taronta da ke cikin birnin Qom, da ya samu halartar masana daga sassa daban-daban. An kammala wani zaman taro na kara wa juna ilimi da jami'ar Al-mostafa ta shirya gudanarwa a babban dakin taronta da ke cikin birnin Qom, da ya samu halartar masana daga sassa daban-daban. 503172