Bangaren fasaha da al'adu; Za a gudanar da zama a karo na hudu dangane da matsayin masallacin Qods da ma birnin a wurin al'ummar musulmi da kuma larabawa, wanda za a gudanar a kasar Jordan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Jordan cewa; Za a gudanar da zama a karo na hudu dangane da matsayin masallacin Qods da ma birnin a wurin al'ummar musulmi da kuma larabawa, wanda za a gudanar a kasar Jordan. Za a gudanar da zama a karo na hudu dangane da matsayin masallacin Qods da ma birnin a wurin al'ummar musulmi da kuma larabawa, wanda za a gudanar a kasar Jordan.503015