IQNA

Za A Gudanar Da Babban Taron Idil Gadir A Kasar Canada

Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da babban taron idil gadir a birnin Toronto na kasar Canada wanda zai samu halartar mabiya addinin muslunci daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Canada cewa; Za a gudanar da babban taron idil gadir a birnin Toronto na kasar Canada wanda zai samu halartar mabiya addinin muslunci daga sassa daban-daban na kasar. Za a gudanar da babban taron idil gadir a birnin Toronto na kasar Canada wanda zai samu halartar mabiya addinin muslunci daga sassa daban-daban na kasar.502776