Bangaren rahoto; Waki'ar Ghadir ta tabbatar da cewa addini da siyasa wasu ababe ne guda biyu da ba su rabuwa da juna, kuma afkuwar lamarin ya tabbatar da rashin ingancin wannan mahanga.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a cikin wasu bayanai da daya daga cikin malaman addinin Musulunci na kasar Iran ya gabatar ya bayyana cewa; Waki'ar Ghadir ta tabbatar da cewa addini da siyasa wasu ababe ne guda biyu da ba su rabuwa da juna, kuma afkuwar lamarin ya tabbatar da rashin ingancin wannan mahanga. Waki'ar Ghadir ta tabbatar da cewa addini da siyasa wasu ababe ne guda biyu da ba su rabuwa da juna, kuma afkuwar lamarin ya tabbatar da rashin ingancin wannan mahanga. 503788