IQNA

Alamun mai Kubutar Da 'Yan Adam A Cikin Addinai Kafin Musulunci

Bangaren rahoto; Alamun bayyanar wanda zai tseratar da bil adama a karshen duniya sun zoa cikin addinan da suka gabaci Musulunci, tare da yin bushara da sigogi daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daya daga cikin malaman addinin Iran Hossein Qasemnejad cewa; Alamun bayyanar wanda zai tseratar da bil adama a karshen duniya sun zoa cikin addinan da suka gabaci Musulunci, tare da yin bushara da sigogi daban-daban. Alamun bayyanar wanda zai tseratar da bil adama a karshen duniya sun zoa cikin addinan da suka gabaci Musulunci, tare da yin bushara da sigogi daban-daban. 504985