IQNA

A Nan Gaba Za A gudanar Da Zaman Taro kan Matsayin Gwagwarmaya

Bangaren fasaha; Za a gudanar da zaman taro kan matsayin gwagwarmaya a mahangar masana musulmi da kuma zalunci yahudawa da danniyarsu kan al'ummar palastinu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Iran cewa; Za a gudanar da zaman taro kan matsayin gwagwarmaya a mahangar masana musulmi da kuma zalunci yahudawa da danniyarsu kan al'ummar palastinu.
Za a gudanar da zaman taro kan matsayin gwagwarmaya a mahangar masana musulmi da kuma zalunci yahudawa da danniyarsu kan al'ummar palastinu. 505586