Bangaren rahoto; Mabiya mazhabar shi'a na kasar Yeman da ke fuskantar zalunci da danniya daga bangaren gwamnatin Kasar da Wahabiyawa na yaki domin kare karamarsu da martabar addinisu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daya daga cikin masana na kasar Yeman cewa; Mabiya mazhabar shi'a na kasar Yeman da ke fuskantar zalunci da danniya daga bangaren gwamnatin Kasar da Wahabiyawa na yaki domin kare karamarsu da martabar addinisu. Mabiya mazhabar shi'a na kasar Yeman da ke fuskantar zalunci da danniya daga bangaren gwamnatin Kasar da Wahabiyawa na yaki domin kare karamarsu da martabar addinisu.505933